Tag Archives: Sokoto

MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU

SARKIN KANO DA SARKIN GWANDU SUN SULHUNTA SARKIN MUSULMI DA MAGAJIN GARIN SOKOTO

July 08, 2017

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da Sarkin Gwandu Muhammad Bashar sunyi zaman tattaunawa domin sulhunta Mai Martaba Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Sa’ad Abubakar da Magajin Garin Sokoto, Hassan Danbaba. Continue reading MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU