Tag Archives: Sarkin Musulmi

MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU

SARKIN KANO DA SARKIN GWANDU SUN SULHUNTA SARKIN MUSULMI DA MAGAJIN GARIN SOKOTO

July 08, 2017

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da Sarkin Gwandu Muhammad Bashar sunyi zaman tattaunawa domin sulhunta Mai Martaba Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Sa’ad Abubakar da Magajin Garin Sokoto, Hassan Danbaba. Continue reading MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU

JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO

 

JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO

Rashin ¬†jituwa dake tsakanin Jikan Firemiyan Arewa kuma Sardaunan Sokoto Sir Ahmad Bello wato Hassan Ibrahim Danbaba da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na yankin Arewa maso yamma, Inuwa Abdulkadir yayi kamari wanda hakan yayi sanadiyyar Hassan Danbaba yin murabus daga Magajin Garin Sokoto Continue reading JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO