Category Archives: Labarun Duniya

Boye Bayanai Tsakanin Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Ya sa ba a sami galaba kan Boko Haram ba – Kasar Amurka

Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa cin dunduniyar juna tsakanin hukumomin tsaron Najeriya, ta hanyar boye bayanan tsaro na sirri ba tare da bayyana wa daya bangaren tsaron ba, shi ne makasudin kasa yin galaba a kan Boko Haram. Continue reading Boye Bayanai Tsakanin Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Ya sa ba a sami galaba kan Boko Haram ba – Kasar Amurka

Brazil ta hana amfani da Whatsapp

Wata kotu a Brazil ta umarci rufe kafar sada zumunta a wayoyin zamani wato Whatsapp a duk fadin kasar.

Wata kotu a kasar Brazil ta yanke hukuncin toshe kafar sada zumunta a wayoyin zamani wato Whatsapp a duk fadin kasar. A cewar kotun ta dauki wannan matakin ne biyo bayan gaza gabatar da cikakkun bayanai a kan wani da ‘yan sanda ke gudanar da bincike a kan shi. Kasar Brazil tana cikin kasashen da ke da yawan masu amfani da kafar sadarwar ta Whatsappa da ke baiwa dinbin matasa da sauran al’umma damar sada zumunta. Continue reading Brazil ta hana amfani da Whatsapp