Category Archives: Labarun Cikin Gida

Ana Wata Ga Wata: Wa Ya Auri Kanwarsa A Auren Zawarawan Da Ya Gabata A Kano

Bayan Amarya Ta Haihu A Daren Farko. Wa Ya Auri Kanwar Sa.

Jim kadan bayan gurfanar da Habiba Inusa a gaban kotun Shari’ar Musulunci ta karamar hukumar Doguwa a jihar Kano da laifin Zina da kuma boye juna biyu. Wata sabuwar badakala ta kara bulla yayin da Wa da kanwa suka hada baki suka je aka aurar da su a matsayin masoya domin karbar kayan dakin amarya.  Continue reading Ana Wata Ga Wata: Wa Ya Auri Kanwarsa A Auren Zawarawan Da Ya Gabata A Kano

Dangantaka Tayi Tsami Tsakanin Ali Nuhu Da Rahma Sadau 

Dangantaka tsakanin jarumi Ali Nuhu da Rahma Sadau tayi tsami saboda kin sakata a wani sabon fim da yake kan yi yanzu mai suna “Abota”. Rahma Sadau wacce kungiyar masu shirya fina-finai ta MOPPAN ta dakatar daga fitowa a duk wani fim na Hausa. Sai dai fitacciyar jarumar ta fito a cikin wasu fitattun fina-finan Hausa da jarumi Ali Nuhu, ya shirya.

Continue reading Dangantaka Tayi Tsami Tsakanin Ali Nuhu Da Rahma Sadau