Category Archives: Addini

Ana Wata Ga Wata: Wa Ya Auri Kanwarsa A Auren Zawarawan Da Ya Gabata A Kano

Bayan Amarya Ta Haihu A Daren Farko. Wa Ya Auri Kanwar Sa.

Jim kadan bayan gurfanar da Habiba Inusa a gaban kotun Shari’ar Musulunci ta karamar hukumar Doguwa a jihar Kano da laifin Zina da kuma boye juna biyu. Wata sabuwar badakala ta kara bulla yayin da Wa da kanwa suka hada baki suka je aka aurar da su a matsayin masoya domin karbar kayan dakin amarya.  Continue reading Ana Wata Ga Wata: Wa Ya Auri Kanwarsa A Auren Zawarawan Da Ya Gabata A Kano