Ya Kamata Buhari Ya Bar Wani Mai Kwazo Ya Karbi Mulki – Sheikh Gumi

Screenshot_2018-04-21-14-27-09.png

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Shekh Ahmad Gumi ya bayyana cewa kokarin da Shugaba Buhari ke yi bai Wadaci al’ummar Nijeriya ba don haka ya kamata ya bari wani sabon jini mai kwazo ya ci gaba da jan ragamar mulkin kasar nan.

Malamin ya kwatanta mulkin Buhari da wani dalibinsa wanda ke da kokari jajircewa wajen nazari amma kuma ba ya cin jarrabawa inda malamin ya yi bayanin cewa iyakacin hazakar dalibin kenan ba wai rashin kokari ba ne. Sheik Gumi ya tabbatar da cewa Buhari yana kokari amma kuma kokarin nasa bai iya biyan bukatun ‘yan Nijeriya ba.

Sourced by: Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s