SAMA DA SHI!!!

IMG-20180405-WA0011.jpg

A jiya Assabar 14th, Afrilu 2018, Maigirma Sarkin Arewan Araba (Alh. Yusuf Garba Araba) ya nada Alh. Aminu A. Musa (Galadiman Illela) a matsayin SARKIN SHANU ARABA. 

Bukin ya samu halartar Jama’a daga sassa daban daban daga cikin Najeriya da ma Jamhuriyar Nijar.

A sa’ilin wannan bukin an kuma nada al’umma da dama,  daga cikinsu akwai:

Hon. Dr. Abdullahi Haruna Illela a matsayin Baraden Araba,  Alh. Muhammadu Musa Sarkin Alaru a matsayi Jarman Araba,  Alh. Mani Musa Sardauna a matsayin Sarkin Yakin Araba, Prof.  Aminu Abubakar Illela a matsayin Dan Madamin Araba, Hon. Dayyabu Adamu Kalmalo a matsayin Tafidan Araba,  Hon. Sanusi Yahaya Araba a matsayin Marafan Araba,  Alh. Lawali Mohammad Araba a Matsayin Dan Masanin Araba, Hon. Haliru Garba G. Hamma a matsayin Cigari, Alh. Musa Jimalle a matsayin Ubandoman Araba, Commissioner Alh. Bello Isah AMBARURA a Matsayin Bunu Araba, Alh. Aminu Liman a matsayin Walin Araba.

Allah ya umfana – Amin.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s