Dalilin Da Yasa Na Soki Buhari – Aisha Buhari

Screenshot_2018-04-15-19-58-27.png

Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari ta bayyana cewa ta soki salon mulkin mijinta, Shugaba Buhari ne kwanaki saboda adalcinta da kuma tarbiyyan da aka yi mata na tsayawa kan gaskiya a kowane lokaci.ointment 

Uwargidan Shugaban ta yi wannan ikirarin ne a lokacin da ta amince da lambar yabon da kamfanin buga jaridar ‘ Vanguard’ ya ba ta inda ta nuna cewa ba ta yi nufin kaskantar da mijinta kan kalamanta amma ta jaddada cewa za ta mara masa baya a zabe na gaba.

Kwanakin baya ne dai, Uwargidan Shugaban kasar ta ta yi hira da BBC inda ta yi barazanar cewa ba za ta sake binsa wajen yakin neman zabe ba idan har ya yanke shawarar yin tazarce kan abin da ta kira rashin adalcin da ake tafkawa a cikin gwamnatin.

Sourced by: Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s