Tsohon Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya kalubalanci ‘ya’yan jam’iyyar PDP kan su ci gaba da Addu’o’i tare da neman gafara kan zunuban da suka aikata.
Ya ce, halin da jam’iyyar ta samu kanta a yau, sakamakon zunuban da ‘ya’yanta suka aikata ne shi ya sa Ubangiji ke Ladaftar da su inda ya jaddada cewa Ubangiji ba ya kuskure don haka ne Ya mika mulkin ga jam’iyyar APC.
Sourced by: Galadiman Illela