A Yau Ne APC Zata Cinma Matsaya Kan Zaben Shugabannin Jam’iyyar

Screenshot_2018-04-09-00-45-06.png

A yau Litinin ne, jam’iyyar APC za ta gudanar da taron babban kwamitin gudanarwarta don cimma matsaya kan yadda za ta gudanar da zaben shugabannin jam’iyyar.

Rahotanni sun nuna cewa a halin yanzu Gwamnan Kano, Umar Ganduje na tuntubar shugabannin APC na jihohin Arewa don goyi bayan Shugaba Buhari na dakatar da batun tsawaita wa’adin shugabannin jam’iyyar.

Haka ma, Gwamnan Oyo, Abiola Ajimobi ya nemi hadin kan shugabannin yankin Yarbawa sai kuma Gwamnan Imo, Rochas Okorocha wanda ke tuntubar shugabannin yankin Kudu maso Gabas inda gwamnonin suka shugabannin tabbacin sake komawa kan kujerunsu idan an yi zabe.

Sourced by: Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s