Ƴan Banga Sun Hana Jami’an Tsaro Cafke Dino Melaye

Screenshot_2018-04-07-12-52-10

Rahotanni sun nuna cewa wasu gungun ‘yan Banga sun hana rundunar ‘yan sanda da ke yaki da miyagun laifuka cafke dan majalisar tarayya mai wakiltar Kogi ta a Yamma, Sanata Dino Malaye bisa zarginsa da daukar nauyin ayyukan ta’addanci.

Wadanda abin ya faru a kan idonsu sun bayyana cewa dan majalisar dai ya je ta’aziyyar dan majalisar Dattawan jihar Kogi ne da rasu shi da Shugaban majalisar Dattawan, Bukola Saraki inda ‘yan Bangan suka yi masa kawanya ta yadda ‘yan sanda ba za su iya kaiwa gare shi ba har suka shigar da shi cikin motar Shugaban majalisar.

Sourced by: Galadiman Illela

 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s