Ƴan Sandan Da Ke Neman Dino Melaye Ruwa A Jallo Sun Koma Yi Masa Fadanci

 

Rundunar ‘Yan sandan Jahar Kogi sun yi furucin suna neman shi ruwa a jallo wanda har suke tunanin ko ya arce daga cikin kasar.

A yau Dino ya sauka a Lokaja tare da shugaban majalisar dattawa, Saraki, domin su halarci add’uar 8 ta rasuwar marigayi Buba Jibril.

Ya samu tarya daga jami’an ‘yan sandan Jahar Kogi.

Sun kammala taron addu’ar sannan ‘yan sandan sukai masu rakiya domin komawa Abuja.

Duk da haka, ‘yan sandan suna ci gaba da Neman Dino.

Mai yuwuwa ne basu gane shi ba, sannan ba’a bayyana ko shi wane bane a cikin mawakiltan.

Dukkan wanda yake da wani bayani game da inda za’a iya kama sa ya taimaka ya sanar da ‘yan sanda.

Wannan kasar tamu ….

Sourced by: Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s