Wuta Mai Ban Al’Ajabi

Screenshot_2018-04-05-07-51-51

Allah mai iko akan komai, mai yin yanda yake so akan komai kuma a lokacin da yake so.

A yammacin jiya a garin Daura a Kofar Gabas aka ga wuta tana ci a saman wata bishiya inda aka shafe kimanin awa biyar wuta tana ci kamar irinta murhun gas.

A jikin wannan iccen bedin kuma iccen bai kone ba kuma wutar ta ki mutuwa, ganyan shi kuma tsanwa shar, babu alamun konewa a jikinsu.

Ba a san yadda aka yi wutar ta kama ba an kuma kasa kashe ta.

Wakilin Katsinapost, Anas Muazu ya tattauna da wasu yan unguwar, inda suka fada masa cewa sun zuba ruwa iya iyawarsu amma wutar ta ki mutuwa.

Sourced by: Galadiman Illela

Screenshot_2018-04-05-07-51-51

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s