An Kashe Kaftin Suleman Muhammad A Jihar Zamfara

Screenshot_2018-04-05-18-54-43

Yan Iskar Jihar Zamfara sun hallaka Captain Suleiman Muhammed Wanda ke commanding units da ke yaki da Yan fasa kaurin jihar.

Muhammad Dan asalin Potiskum ne na Jihar Yobe, Kuma Wanda ya sadaukar rayuwar shi saboda wanzar da zaman lafiya cikin ta da sauran garuruwa.

Za ku tuna maganar da nayi cewa kashe Buharin Daji a Zamfara ba shine karshen rikici ba? To shine ya gayamun cewa in rubuta domin in ja hankalin mahukunta, amma wasu Yan Jihar suka yi burus da maganar, ashe rayuwar shi tana kasar su.

Ba zan ce ma ku komai akwai wannan Bawan Allah ba, Amma pls ku karanta conversations din mu na baya. Ina kira ga gomnatin Jihar Yobe da ta sakawa iyalan shi da sakamako da ya dace da irin shi, Ina kira ga jagorancin soja karkashin Tukur Buratai da su kula da hakkokin iyalin sh. Sauran yan’uwa Yan’uwa su yi mashi adduar Allah sa ya gama da duniya lafiya Aljannah makoma.

Sourced by: Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s