Matasa Sun Kashe Mahaifinsu A Kano Saboda Zarginsa Da Maita

A wani kauye dake karamar hukumar Sumaila a jihar Kano mai suna Gala, wasu matasa sun kashe maihaifinsu mai suna Malam Dajji Danfulani sakamakon kanwarsu ba ta da lafiya, inda aka kai ta babban asibitin Sumaila tana shan magani daga karshe Allah ya yi mata rasuwa.

Bincike ya nuna cewa bayan rasuwar yarinyar ne sai Mahaifiyar su ta je wajen Boka shi kuma Boka ya ce mata mahaifin yaran ne ya cinye ta wai Maye ne. Wanda hakan ya sa Samarin ‘Ya’yan nasa suka tare shi suka yi ta sassara shi har ya mutu.

Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka yaran suna hannun jami’an tsaro.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s