Wani Darakta Ya Rataye Kansa Saboda Matarsa Ta Haifi ‘Yan Uku Kuma Gwamnatin Kogi Ta Hanashi Albashi Na Wata 11

Wani Darakta Edward Soje ya rataye kansa a bishiya a garin Lokoja da ke jihar Kogi. Mr Soje wanda ma’aikaci ne mai matakin albashi na 16 ya rataye kansa ne, kwanaki 10 da matarsa ta haifa masa ‘yan uku, kana kuma gwamnati ta hana shi albashi na tsawon watanni 11.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s