ALLAH YAYI WA WAZIRIN MAI MARTABA SARKIN MUSULMIN NAJERIYA RASUWA

llah ya yi wa Wazirin Sarkin Musulmin Sokoto Alhaji Usman Junaidu rasuwa ranar Juma’a da safe.

Marigayi Usman Junaidu dai ya rasu yana da kimanin shekaru 90 a duniya.
Ya rasu ne bayan ya yi fama da doguwar jinya a Sakkwaton.

Waziri Usman dai shi ne na 12 a jerin Waziran Sarkin Musulmi da aka yi a tsawon shekara 200 na daular Usmaniyya.

Tuni aka yi jana’izar marigayin a birnin Sakkwato.

Ya rike mukamin wazircin Sokkwato na tsawon shekara 20.

Shi ne na biyu a majalisar masarutar Sarkin Musulmi ta Sokoto bayan sarkin Musulmin kansa.

bbchausa.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s