Dole PDP Ta Sake Kafa Gwamnati A Shekarar 2019 – Jonathan 

Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya yi ikirarin cewa dole jam’iyyar PDP ta sake kwato mulki daga hannun jam’iyyar APC a zaben 2019.

Ya kuma gargadi ‘yan jam’iyyar kan sake yin kuskure wajen zaben shugabannin jam’iyyar na kasa inda ya nuna cewa a halin yanzu jam’iyyar na bukatar Shugaba mai jajircewa wanda ke da kishin jam’iyyar a zuciyarsa.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s