Maciji Ya Kashe Wata Dalibar Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Dake Katsina

0

Rahotanni daga jaridar Katsina Post sun ruwaito cewa, maciji ya zama silar salwantar da rayuwar dalibar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke jihar Katsina mai suna Rodha.

Macijin ya sari Marigayiya Rodha ne yayin da ta ke kan hanyar zuwa dakin karatu. Wata majiya kuma ta ce yayin da suke bayan dakin kwanan su suna hutawa da kawayen ta.

Rodha ‘yar asalin karamar hukumar Dandume ce da ke jihar Katsina.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s