Kungiyar Kwadago Ta Ki Amincewa Da ₦30,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi. 

Kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) ta yi fatali da shawarar da majalisar wakilai ta yanke ta amincewa da Naira Dubu Talatin a matsayin mafi karancin albashi da ma’aikacin gwamnatin zai rika karba a kowane wata.

Kungiyar ta nuna cewa tana kan bakarta na Naira Dubu 56 a matsayin mafi karancin albashi. Har yanzu dai gwamnati ta ki ba kungiyar Kwadagon hadin kai a game da tattaunawar da bangarorin biyu ke yi game da karin albashin inda kungiyar ta yi barazanar fara yajin aiki.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s