MATAWALLE SAK

 

A yau ne Laraba,  Kungiyar gamayyar kungiyoyin jam’yar APC a jihar Sokoto mai suna YOUTH AMBASSADORS ASSOCIATION ta kawo ma Kungiyar  MATAWALLE SAK ziyarar sada zumunci a ofishinta dake hannun riga da barikin sojoji dake cikin Garin Sokoto.

Yayinda shugaban youth Ambassadors yayi bayanin tarihi, manufofin da makasudin wannan kungiya da ziyarar tasu.

Da yake maida jawabi Alh. Aliyu Abubakar Dange (Mutawallen Dange) ya nuna jindadin sa akan wannan ziyarar tareda fatan aiki tare da dukkan kungiyoyin da ke akwai don cigaban tafiyar Kungiyar Mutawalle SAK tareda fatar Allah ya maida kowa gidansa lafiya.

Taron ya samu halartar Mai ba Maigirma Gwamna Tambawal shawara akan ayukka na musamman (S.A Special Duties) tare da wasu jigajiggan Gwamnati.

#Abubakar Tukur Bodinga
Social Media Officer Mutawalle SAK

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s