Ministar Mata Ta Bayyana Gaban kwamitin Gudanarwa Ta APC 

 

Ministar Harkokin Mata, Aisha Alhassan ta bayyana gaban kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC inda ta yi bayani game da ikirarin da ta yi kwanaki kan cewa ba za ta marawa Shugaba Buhari ba a zaben 2019 idan har Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya tsaya takarar.

Rahotanni sun tabbatar da cewa Ministar ta isa hedkwatar jam’iyyar inda ta sadu da Shugaban APC na Kasa, John Odigie- Oyegun da kuma jami’in Hulda Da Jama’a na jam’iyyar, Malam Bolaji Abdullahi inda bayan zaman, Ministar ta fito ta shige motarta. Sai dai jam’iyyar ba ta fitar da wata sanarwa ba game da zaman.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s