Dubun Wani Tsoho Ta Cika A Yayin Da Yakewa Yarinya ‘Yar Shekara 7 Fyade

An kama wani tsohon banza wanda ya kusa shekara 70, yana yi wa wa yarinya ‘yar shekara 6 Fyade, Inda yarinyar ta ce kullum sai ya zo ya rike hannunta ya wuce da ita zuwa wani gida da ba a gama ba sai yayi lalata da ita. 

Dubunsa ta cika inda leburori da suke aiki a wannan ginin da ya ke yi wa wannan yarinya fyade a ranar sun zo don ci gaba da aikin sai suka kama wannan tsohon yana lalata da yarinyar.

Da babban dansa ya zo gurin ya Tatar da yadda aka kama shi ya rasa abin cewa, nan take ya bar gurin yana ta kuka.

@Galadiman Illela

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s