Za’a Ragewa Jahar Kogi Kujeru Saboda Sun Tura Mace Mai Juna Biyu Aikin Hajji

Shugaban hukumar jin dadin Alhazai ta kasa wato,NAHCON, Abdullahi Mukhtar, ya ce za a hukunta jihar Kogi  ta hanyar rage mata kujeru a badi sakamakon barin wata mace mai juna biyu halartar aikin hajjin bana wadda kuma ta haihu a can kasa mai tsarki.

A cewar Shugaban hukumar ta NAHCON, za a kuma d hukunta shugabannin hukumar aikin hajji ta jihar. Alhazan Nigeria Kusan dabu 90 ne ke halartar aikin hajjin bana. Haka kuma alhazan Najeriya bakwai sun mutu a Saudiyya gabanin a fara aikin Hajji. Alhazan sun fito ne daga jihohin Kwara, da Katsina da Kogi da kuma Kaduna.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s