Shugabannin APC Ne Sular Jefa Najeriya Cikin Mawuyacin Hali – Dino Melaye 

 

Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa shi da sauran jiga-jigan jam’iyyarsa ta APC ne suka jefa Nijeriya cikin halin yunwa da bakin talaucin da kasar ke ciki a yau

Melaye ya bayyana hakan ne a matsayinsa na daya daga cikin wadanda aka zaba su yi alkalancin wata muhawara da OSASU SHOW ta shirya a Abuja, mai taken: “The New Economy and its Impact on less (Sabon tsarin tattalin arziki da tasirinsa akan masu karamin karfi) da aka gudanar a karshen makon da ya gabata.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s