Matasan Da Sukayi Dandazon Tarbar Buhari Hayar Su Aka Dauko – Dr Junaidu

Alhaji Dr Junaidu Mohammed ya yi zargin cewa matasan da suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari a lokacin da ya dawo daga birnin Landan sojan haya ne. Inda ya kara da cewa an yo hayan matasan ne daga garin wajen Abuja, Kaduna da Jos inda aka kawo su Abuja a motoci akan kudi kalilan. 

Ya kuma yi zargin cewa akwai masu juya wannan gwamnati karkashin Mamman Daura sune ke da alhakin hayan matasan don su nunawa shugaba Buhari cewa har yanzu yana da farin jini.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s