Mabiya Shi’a a Najeriya, sun gudanar da zanga-zangar neman a saki jagoransu dake tsare wato Malam Ibrahim Elzakzaky, da matarsa a Yola, babban birnin jihar Adamawa.  Masu zanga-zangar sun yi jerin gwano har zuwa opishin hukumar kare hakin bil’adama ta Human Rights Commission, dake garin Yola, inda suka samu tarba daga jami’an hukumar.  A yayin wannan zanga-zangar lumana, hukumar kare hakin bil adaman ta Najeriya. Human Rights Commission. Ta sha alwashin tilastawa gwamnatin Najeriya, har sai ta saki jagoran na yan Shi’a dake tsare tare da matarsa.  Wasu daga cikin matasan da suka gudanar da zanga-zangar lumanar, dai sun rika furta kalaman hannunka mai sanda ga mahukuntan na Abuja, inda wasu suka rika cewa. A saki malam ko yanzu a koma London da zama, ba tare da an shirya ba.

Mabiya Shi’a a Najeriya, sun gudanar da zanga-zangar neman a saki jagoransu dake tsare wato Malam Ibrahim Elzakzaky, da matarsa a Yola, babban birnin jihar Adamawa.

Masu zanga-zangar sun yi jerin gwano har zuwa opishin hukumar kare hakin bil’adama ta Human Rights Commission, dake garin Yola, inda suka samu tarba daga jami’an hukumar.

A yayin wannan zanga-zangar lumana, hukumar kare hakin bil adaman ta Najeriya. Human Rights Commission. Ta sha alwashin tilastawa gwamnatin Najeriya, har sai ta saki jagoran na yan Shi’a dake tsare tare da matarsa.

Wasu daga cikin matasan da suka gudanar da zanga-zangar lumanar, dai sun rika furta kalaman hannunka mai sanda ga mahukuntan na Abuja, inda wasu suka rika cewa. A saki malam ko yanzu a koma London da zama, ba tare da an shirya ba.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s