In Ka Isa Kazo Ka Kama Ni – Nnamdi Kanu Ya Kalubalanci Buhari 

 

A wani faifan bidiyo Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biyafara Nnamdi Kanu, a jiya ya kalubalanci gwamnatin tarayya da ta kama shi idan ta isa. 

Nnamdi yayi wannan furuci ne a kwalejin Fasaha (Boys Technical College) a garin Aba, jihar Abiya. A cewar sa duk wanda ya yi yunkurin kama shi sunan sa gawa.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s