Wata Mata Ta Dasawa Makwabciyar Ta Cizo Kamar Kare

 

Wata mata ta gwada kaifin hakoranta akan hannun makwabciyarta yayin da fada ya kaure a tsakanin su. Lamarin dai ya faru ne a Unguwar Kurna, bayan makaranta cikin birnin Kano. 

Matan dai guda biyu suna makwabtaka da junan su kowa gidan ta daban, kuma dalilin rigimar ta su akan ‘ya‘ya ne inda har ta kai sun kaure da fada yayinda daya ta ciji daya a hannu har ta kwashe mata fata kuma ba a ga inda fatar ta yi ba.

Maganar dai yanzu tana gaban ’yan sanda kuma da zarar an gama bincike za a tura su kotu kamar yadda ita wadda aka ciza ta nema..

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s