Hajj2017: Rahotanni Daga Kasar Saudiyya Na Nuna Cewa Ranar Alhamis Za’ayi Tsayuwar Arfa

Gwamnatin Saudiyya ta bada shelar cewa ba’a ga jinjirin watan Dhul-Hijjah a kasar ranar Litinin ba kamar yadda ake tsamnanin sa a lissafin kalandar kasar, Saboda haka yau Talata zai zama 30 ga watan zul-qaada, Arafah zai zama ranar Alhamis 31 ga watan Agusta, kana ranar Juma’a ita ce ranar Sallar laiya a kasar Saudiyya.

Kazalika a Nijeriya yau Talata shine 29 ga watan Dhul-Qadah a lissafin ganin watan kasar, kuma yau ne Sarkin musulmin kasar, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya bada shelar fara duba jinjirin wata a fadin kasar, da fatan in an gani za’a sanar da mahukunta har ya kai ga Sarkin Musulmi.
Allah yasa mu dace.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s