Wata Sabuwa: Asirin Hana Cin Abinci Akaiwa Shugaba Buhari – Gudaji Kazaure 

“Asiri aka yiwa shugaba Muhammadu Buhari shi ya sa bai dawo ba har yanzu, kuma asirin ne ya hana shugaban cin abinci amma dai yana samun sauki”

Inji Hon Gudaji Kazaure dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa. Hon Gudaji yayi wannan furuci ne yayin hirar kai tsaye da gidan rediyon Dala Fm dake Kano.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s