PDP Za Ta Karbi Mulki A 2019 A Cewar Jonathan 

Tsohon shugaban kasar Najeriya Gudluck Jonathan,ya bayyana cewa jam’iyar PDP ta farka farka daga mawuyacin halin da take ciki kuma zata karbi mulki a shekarar 2017.

Yace Nasarar da jam’iyar ta samu lokacin da take kan mulki   zai dawo da kwarin gwiwar da Jama’a suke shi akan jam’iyar kana su zabeta a zaben shekarar 2019.

“lallai  jam’iyar  ta dawo ta karbi matsayinta na jam’iyar da ta dace ta jagoranci Najeriya zuwa wani matsayi na cigaba.

“A matsayin mu na taron jama’a babu yadda za ayi ka raba mu da samun sabani  nasarar da muka samu har zuwa shekarar 2015 a zahiri take ga dukkanin yan Najeriya,” yace.

A cewar Jonathan nasarar da jam’iyar ta samu lokacin da take kan mulki yanuna cewa PDP jam’iya ce dake da buri da kuma cimma manufa.

Da yake haska nasarorin jami’yar,yace zabukan kasa  da gwamnatin da jam’iyar PDP ke jagoranta ta shirya daga shekarar 2011 dukansu sun cika kaidojin kasashen duniya.

“Mun samu nasara akan haka saboda dama da kum yan cin cin gashin kai da kuma bawa hukumar zabe ta INEC.

“PDP jam’iya ce da take son saka Najeriya cikin wani matsayi da zata iya gogayya da sauran kasashen duniya,” yace.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s