Kwankwaso Ya Koma PDP

Rahotanni da suka riski Arewa24news da sanyin safiyar yau, siyasar jihar Kano ta dauki turiri sakamakon gidan Rediyo Rahama ya sanar da  cewa, tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya koma tsohuwar jam’iyyar PDP. 

Wakilin mu ya tuntubi jigo a jam’iyyar PDP da ke jihar Kano, Alhaji Yahaya Bagobiri, “Nima haka na ke ta ji, kuma akwai alamun gaskiya. Muna addu’a Allah Ya sa hakan shine ya fi alheri, kuma wasu ma suna tafe”.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s