Fasto Da Mabiyan Sa Sama Da Dari Biyu Sun Amshi Addinin Musulunci A Garin Sumaila Dake Jihar Kano

Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wata Coci ce a cikin wani kauye dake karamar hukumar Sumaila ta Jihar Kano, mai suna Michael, ya karbi Muslinci tare da magoya bayansa sama da dari biyu  da suke a wannan kauyen.

Bayan ya karbi Musuluncin, Fasto Michael ya sauya sunansa zuwa Muhammad

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s