Buhari Zai Sauka Ba Sai Kunyi Zanga-Zanga Ba – Lai Muhammad

Ku Kwantar da Hankalinku Shugaban Kasa Mohammed Buhari Zai Sauka Ba Sai Kunyi Zanga Zanga Ba  Amma Fa Saukar  Ba Irin Wacce Kuke Nufi Ba  Saukar Da Shugaban Kasa Mohammed Buhari Zai yi Bata Saukace Daga Kujerar Mulki Ba A A Saukar Da zaiyi Itace Daga Jirgin sama Idan Ya Dawo Nageriya Daga Kasar London Bayan Ya Warke Daga Doguwar Jinyarsa dayakeyi A Kasar Ta London. 

Muna  Addu’a Zai Sauka Da Karfinsa lafiyarsa Juriyarsa Hakurinsa Tare Da Nasara Da Karin Farinjin Gun Al’umma

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s