Boko Haram Bangaren Al-Barnawi Sun Yi Hasashen Cewa Sojoji Za Su Samu Nasara Akan Shekau

Abu Musad Al-Barnawi shugaban wani bangare na kungiyar Boko Haram,yace sojojin Najeriya za su samu nasara akan kungiyar dake karkashin  jagorancin Abubakar Shekau.

Al-Barnawi yayi wannan hasashe ne a wani fefan bidiyo da aka saka a shafin YouTube.

Yace Shekau ya kauce daga kan ainihin dalilin da yasa aka kafa kungiyar.

Ya ci gaba da cewa  Muhammad Yusif, ya kafa kungiyar ne domin yada kyawawan koyarwar addinin musulunci  amma yanzu kungiyar ta zama wata hanya ta aikata duk wasu miyagun laifuka.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s