An Kama Jarumin Fina-finai Ali Nuhu Da Makamai

 

A wani abu mai kama da almara, jami’an tsaro sun cafke jarumin wasan Hausa Ali Nuhu Muhammad da makamai, wannan yana cikin kokarin jami’an tsaro na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama’a a. 

Jami’an tsaro na rundunar ‘yan sandan Najeriya sun kama jarumin wasan ne da tulin makamai da suka hada da bindigogi kirar AK47 da albarusai.

Jarumin ya wallafa hoton a shafinsa. Abun ya bawa masoyansa mamaki ganin cewa ba kasafai ya saba fitowa a sina-sinai na yan ta’adda ba .

Alhakika kamar yadda dimbin al’umma ma’abuta harkar Fim ke tofa albarkacin bakunansu, ya nuna cewa Fim din zai samu Kasuwa idan ya fito.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s