An Kama Dan China Na Shirin Fita Da Takardun Kudin Naira 5 Masu Yawan Gaske Zuwa Kasar  China 

Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, ta kama wani dan kasar China, mai suna Ma Yongbin a filin jiragen sama na Mallam Aminu Kano dake Kano.

An kama Yongbin ne lokacin da yake kokarin hawa jirgin saman kamfanin Egypt Air zuwa kasar China, inda aka same shi da mallakar wasu kudi da bai bayyana ba har naira 305,000 dukansu yan naira biyar sababbi.

Har yanzu hukumar na cigaba da bincike akan lamarin.

A wani labarin kuma an kama wani mutum mai suna Yasir Abdullahi, da katin cirar kudi na ATM guda 849 lokacin da yake kokarin shiga Jirgin Egypt Air zuwa Dubai

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s