‘Yan Matan Chibok 106 Zasu Koma Makaranta

A Ranar Asabar ne Gwamnatin Tarayya ta bayyanawa ‘Yan Najeriya cewa ‘Yan Matan Chibok 106 Wanda ‘Yan Boko Haram suka saki zasu koma Makaranta a watan Satumba,2017.

Ministar Harkokin Mata Jummai Alhassan ta bayyana hakane ne a taron da akayi da yaran da iyayensu a birnin Abuja.

Inda yace Gwamnatin tarayya tayi yarjeniya da American University Yola (AUN) Dan tallafawa yaran su sami ingantaccen Ilimi.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s