Dalilin Dayasa Bazan Dawo Najeriya Yanzu Ba -Buhari

 

Shugaba Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa yana samun lafiya Sosai Sannan zai dawo yaci gaba da Aiyukansa da zarar likitansa yabashi umarnin yin hakan.

Mai magana da yawun fadar Shugaban Kasa Femi Adesina a jawabinsa na ranar talata yace Buhari ya fadi hakane a wasikar Godiya daya Turawa Shugaban kasar Guinea na Adduar da kasar Guinea tayi masa Dan samun Lafiyarsa a satin daya gabata.

Shugaba Muhammadu Buhari dai yaje Birnin Landan don samun lafiyarsa tun 7 ga watan Mayu.

Adesina yace Buhari yayi waya da Conde Shugaban Kungiyar Afrika, inda yace Nagode da kyautatawa da Adduoin da kuke mun don nasamu lafiya.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s