Burutai Ya Bada Umarni A Kamo Shekau A Kwana 40

Mai Girma Shugaban Sojojin Kasa Lieutenant General Tukur Yusufu Burutai a ranar jumu’a ya umarci shugaban Lafiya Dole Major General Ibrahim Attahiru  daya kamo Abubakar Shekau Shugaban ‘Yan Boko Haram a kawo shi A Raye ko A Mace.

A jawabin Brigadier Sani Kukasheka Usman Mai magana da yawun Sojoji.

An umarci Komandan daya kawo Shekaru a kwanaki 40.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s