Kotu ta daure wani magidanci da ya shekara 7 yana kwana da ‘yar sa a Jihar Kano

Kotu a jihar Kano ta daure wani magidanci mai suna Ibrahim Mohammed saboda kama shi da laifin kwana da ‘yar cikinsa da yake yi

Ibrahim Mohammed wanda mazaunin Hausawa Quarters ne jihar Kano ya shekara 7 yana kwana da ‘yar ta sa.

Ya fara haka ne tun bayan rasuwar uwarta.

Ita yarinyar ne da kanta ta kai karar uban kotu bayan ta gaji da abin da ubanta ya ke yi mata.

Kotu ta daure Ibrahim Mohammed zuwa lokacin da za ta yanke hukunci akan haka.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s