Haryanzu ‘Yan Boko Haram Na Riqe Da Wasu Kauyukan Borno- ‘Yan Kauyen Gwoza

“Yan gudun hijira sun tabbatar da cewa haryanzu wasu kauyukan na hannun ‘Yan Boko Haram amma banda sansanin ‘Yan gudun hijira da ofishin karamar hukumar Pulka, Musa Muhammad Wanda ya dawo daga Gwoza yace ‘Yan Boko Haram suna bayan Dutsen Mandara.

Sannan Sulaiman Nasir Dan kauyen Ngolollo yace haryanzu kauyenmu na hannun ‘Yan Boko Haram yace bazai iya komawa kauyensu ba.

Yadda yace kauyukan su Zalidva,Gava2, Kughum,Kunde, Hadawa da Hadakaya haryanxu suna hannun ‘Yan Boko Haram.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s