Akuya Ta Haifi Halitta Mai Siffar Mutane[Hotuna]

A kasar Argentina hankalin ‘Yan Kauye ya tashi sanadiyyar Akuya ta haifi halitta mai siffar mutane.

Jaridar Sun ta kasar Birtaniya ta rawaito cewa mai Akuyar Gladys Oveido yayi matukar mamaki da yaga Akuyar ta Haifi Akuya mai siffar mutane, yara na tsoron Akuyar.

Yace gaba daya Akuyar saidai take saidai Kanne ya siffanta Dana mutane yace tuni ‘Yan sandan Kauyen Sukazo Gonar Dan tabbatar da faruwar wannan Al’amarin

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s