Kasurgumin Dan Dabar Nan Mai Suna Yakuwa Ya Shiga Hannun Hukuma A Jihar Kano

Rundunar yan sandan Jahar Kano ta kara samun nasarar cafke wani kasurgumin dan Daba mai suna Isiyaku Auwalu wanda aka fi sani da YAKUWA, Mazaunin unguwar Yakasai a cikin Birnin Kano.

  1. Rahotanni sun nuna cewa Auwalu Yakuwa ya yi fice wajen kashe mutane, shi da wani abokin sa Umar Ciwa.

Kakakin rundunar ‘yan sanda Jahar Kano, ASP Magaji Musa Majiya ya bayyana cewa yanzu dai Auwalu Yakuwa yana hannun su, kuma yana sanar da Jama’a ga duk wanda yake da wani korafi zai iya zuwa CID sashen (SARS) domin su fadada binciken su akansa.

 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s