Nafi Dangote Arziki- Sanata Marafa

Sanata Garba Marafa yace shidai a iya saninsa yafi Aliko Dangote Arziki.

Yace hakika nafi Dangote Arziki sosai danni gareni Arziki a zuciya yake, bawai ga nawa ka mallaka ba.

Sanata dai yace duk da yayi Sanata na tsawon shekaru 6 amma haryanzu yana zaune ne a cikin Gidan haya.

Da aka tambayesa meyasa hakan? ” sai yace baida kudinda zai iya sayan Gida a Abuja saboda yana duba larurorinsa.

Sanata Marafa yace lokacin da mutane suka zabesa yayi alkawarin kowane Naira 1 daya samu zai bawa jama’arsa Kobo 60 shikuma yayi amfani da Kobo 40.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s