Fayose Yafara Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Kasa 

Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya fitar hotunansa na neman takarar shugaban kasar Najeriya a shafukan kafafen sadarwar zamani.

Gwamnan wanda shine shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyar PDP, tun a baya yanuna sha’awarsa ta tsaya shugaban kasa.

Fayose wanda yayi suna wajen sukar Shugaban Kasa Muhammad Buhari da kuma manufofin gwamnatinsa.

Hotunan takarar tasa na dauke da sakon  Fayose 2019 cewa ga naku mai son talakawa.

Ana ganin wannan mataki na Fayose a matsayin wani yinkuri na kwace mulki daga hannun shugaban kasa Buhari.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s