‘Yan sanda sun kama wasu gungun ‘yan ta’adda

Hukumar ‘Yan sanda ta sanar da cewa ta kama wasu miyagun ‘Yan Fashi da makami tsakanin babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Sanarwar dai tafuto daga bakin mai magana da yawun ‘Yan sanda CSP Jimoh Moshood.

Ya kara da cewa a baya shugaban hukumar ‘Yan sanda IG Ibrahim idris yace a watan bayane aka samu Karin  ‘Yan sanda 600 wadanda suka hada da intelligent response Team(IRT), tactical squad (STS), special anti robbery squad (SARS) da sauransu.

Gaba daya ‘Yan ta’addan sunyi nadamar abunda suka aikata, kamar kwacen motocin matafiya,tsakanin hanyar Abuja zuwa Kaduna.

‘Yan sanda sun bada sunayen ‘Yan taaddan Ibrahim Gurgu Dan shekaru 45 Dan garin gwagwada a kauyen Kaduna, Abdulazeez idria Dan shekaru 40 Dan kauyen kankara a jahar katsina, da sauransu.

Abubuwan da aka kwace sun had a da Ak47 rifle,pistol kirar Najeriya 2, harsashe 30, kayan sojoji 2,Adda 3

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s