Dalilin dayasa Biyafra basuyi nasara a yakin 1967 

Shugaban Chochin Port harcourt , Revd(Dr) Sunday Agwu, ya bada dalilan dayasa inyamurai basuyi nasarar yakin 1967 ba.

Malamin chochin dai ya fadi hakanne bisa ga abunda ‘Yan matasan Arewa suka bawa inyamurai umarni dasu bat Arewa da ‘Yan kungiyar biyafra dake kudu naso gabas.

Agwu yayi gargadi akan duk abunda zai kawo yaki yace in anason arabu sai a rabu cikin Lumana.

Yakara da cewa da Ubangiji yaso ‘Yan biyafra suyi nasara da sunyi a shekaru baya amma basuyi nasara ba ubangiji yayi nuni da a sauna lafiya.

Dr Agwu yace ina saurayi sadda akayi yakin biyafra kada wani yayi fata Yayi yaki a kasar nan, yace mutanen Najeriya a zauna tsinyaya madaurinki daya a zauna lafiya.

Wannan yace matasan arewa da ‘Yan biyafra da kowa ya mayarda wukarsa a zauna lafiya.

1 thought on “Dalilin dayasa Biyafra basuyi nasara a yakin 1967 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s