Rundunar Sojin Saman Najeriya Ta Siyo Jirage 5 Daga Pakistan

Rundunar sojin Saman  Najeriya ta karbi jiragen sama  guda biyar da ake kira Mushshak da ta siyo daga kasar Pakistan.

Jirgin saman  daukar kaya dauke da jiragen daga kasar Pakistan ya sauka a tsohon filin jirgin sama dake kan hanyar a Mando a Kaduna da misalin karfe 6:30 na safe.

Jirgin saman da ake kira Mushshak ana amfani dashi wajen horar da matuka jirgi da kuma kai hari, kamfanin Pakistan Aeronautical  Complex (PAC) shine ya kera  jirgin domin amfanin sojin saman Pakistan.

Sayan jiragen na zuwa ne dai -dai lokacin da majalisar kasar Amurika ta hana kasar ta siyarwa da Najeriya jiragen sama masu saukar ungulu sanfurin Super Tacuno.

 

 

 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s